ALKIBLA 21K Join Shorts Share Copied! : *ALKIBLA* _(THE BATTLE OF LOVE)_ *_HUGUMA_* 01 *_Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai_* *dukkan godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki daya bamu aron rai da lafiya,tsira da aminci su qara tabbata ga shugabanmu annabi muhammad S A W* *_littafin ALƘIBLA,labari ne dana qirqeshi mafi rinjaye kan soyayya,saidai kuma hausawa sukance ba'a rasa nono a ruga,akwai wani sashe na matsalolin da mafi yawan 'yammata ke fuskanta a wannan zamanin game da samarinsu,wanda kusan basu san daga inda matsalar take ba_* _a wannan karon ina neman afuwan masu karatu,littafin alqibla bazai kai yawan littafin siradin rayuwa ko alqawarin Allah,saidai ina fatan zai nishadantar ya kuma qayatar daku in sha Allah,ASHA KARATU LAFIYA_ *ALLAH YAYI RUQO DA HANNAYENMU🙏🏽🙏🏽🙏🏽* ☝🏾☝🏾 *KIJI TSO...